

Dakata Facebook Connects 2nd Editions.
Dakata Facebook Connects 2nd Editions Ya Gudana Ne Ayau Lahadi 10 Gawatan Augustan Shekarar 2025 Wanda Taron Ya Gudana Aharabar Taro Na B,m,c Center Dake Nan Kwanar Tifa. Taron Ya Samu Halatta Manyan Baqi Wadanda Suka Haďa Da Masu Madafan Iko Agwamnati, Dagaci Tare Da Masu Unguwanni, Shuwagabannin ‘Yan Kasuwar Kwalema Dama Na Kasuwar Waya…

Wata budurwa ta fito kan titi dauke da allo inda take shaidawa Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf cewa ta gama karatu amma ba aiki.
YANZU YANZU: Wata budurwa ta fito kan titi dauke da allo inda take shaidawa Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf cewa ta gama karatu amma ba aiki, ta ce harakar kwamfuta ta karanta amma duk aikin da aka bata tana so. Shin akwai ire-iren wannan budurwa da suka kammala karatu amma babu aikin yi a wajen…

Kwankwaso Yaci Amanar Mu Inji Jam’iyyar NNPP
DA DUMI-DUMI: Kwankwaso yaci amanarmu mun barwa APC shi, inji jam’iyyar NNPP. Jam’iyyar NNPP ta bayyana cewa zai zama babban farin ciki a gare ta idan dan takararta na shugaban kasa a zaben 2023, Rabiu Musa Kwankwaso, ya koma jam’iyyar mai mulki ta APC. Hakan na kunshe ne a wata sanarwa da Sakataren Jam’iyyar na…

Daga Zuwa Tambaya An Ɗaura Auren Ɗan Kuda Kabo Da Zainab Abdussalam a Katsina.
An ɗaura auren jarumin Kannywood ɗin nan kuma ɗan siyasa hadimin Sanata Barau Jibrin wato Jamilu Dan Kuda Kabo da amaryarsa Zainab Abdusalam a Katsina. Ɗaurin auren ya zo ne a Asabar ɗin nan yayin da waliyansu suka je domin tambaya inda aka cimma matsayar ɗaura auren a nan take. A watan Nuwamban shekarar da…

Ana Raɗe Raɗin Matsafa Sun Shigo Unguwar Dawakin Dakata
Ana Raɗe Raɗin Matsafa Sun Shigo Unguwar Dawakin Dakata Wanda Suke Neman ƙananan Yara Wanda Basu Haura Shekara Biyar Ba Inda Suke Gutsire Musu Al’aurar Su. Wanda Yanzu Haka Mazauna Unguwar Sunyi ƙiyasin Sun Gutsire Wa Yara Sama Da Mutum Bakwai, Wanda Har Yaja Mutuwar Ɗaya Daga Ciki. Bincike Asibiti Ya Tabbatarwa Da Mazauna Unguwar…

Da dumi’dumi: Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya Tilastawa Ganduje Murabus.
Sphugaban jam’iyyar All Progressives Congress na kasa, Abdullahi Ganduje, zai mika takardar murabus dinsa a ranar Juma’a. Majiyoyi sun shaida wa DAILY NIGERIAN cewa, za a maye gurbin Mista Ganduje da mataimakin shugaban jam’iyyar na kasa, wanda ke jiran babban taro a watan Disamba. DAILY NIGERIAN ta tattaro matakin ne domin ganin an shawo kan…

TIRƘASHI: Wani lauya ɗan ƙasar Kenya mai suna Dola Indidis ya shigar da ƙara a Kotun Duniya (ICJ) yana zargin Isra’ila da Italiya da hannu a kisan Yesu Almasihu da ya faru shekaru fiye da 2,000 da suka wuce.
Indidis ya ce kisan da aka yi wa Yesu bai bi ƙa’idojin shari’a ba, inda ya bayyana cewa an yanke masa hukuncin kisa ba tare da adalci ba. Ya nemi kotun ta sake duba shari’ar bisa hujjar cewa kasashen biyu sun gaji tsarin shari’ar daular Roma, wacce ta ɗaure ta kuma gicciye Yesu. Ƙarar ta…

Wasu baƙin ƴanbindiga sun tayar da ƙauyuka da dama a Zamfara’
Al’ummar yankin Bukkuyum a jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya sun ce wasu baƙin ƴanbindiga sun tarwatsa ƙauyuka da dama a yankin. Ɗanmajalisar jiha da ke wakiltar yankin ya ce wasu baƙin ɓarayi ne daga kasashen waje suke kaddamar da sababbin hare-haren a sassan yankunan kananan hukumomin Bukkuyum da Anka na jihar Zamfara.Honarabul…

ko kusan me wannan kungiyar da Amurka ta kikira a shekarar 2020
✅ 2. Dalilin Kafarta Yarjejeniyar ta samo asali ne daga: Bukatar rage rikicin siyasa da tsaro a Gabas ta Tsakiya. Bukatar kasashen Larabawa su inganta dangantakarsu da Isra’ila domin amfanin tattalin arziki, fasaha, da tsaro. Matsin lamba daga Amurka (karkashin Shugaba Donald Trump) domin samar da sabon tsarin zaman lafiya tsakanin Isra’ila da Larabawa. ✅…