BABBAN MALAMIN ADININ MUSULINCI NA NIGERIA SHE MAKARI YACE YAKIN DA AKE NA IYA ZAMA DAYA DAGA CIKIN MU’JAR ANNABI

limamin babban masallacin na wannan furucinne lokacin dayake cewa musulmi sutaya iran da adu’a akan yakin da take da kasar mamaya ta bani yahudu

Yabayyan cewa manzon Allah (S w S) yace akwai lokacin da musulmai zasu juya baya , sai wasu tsirari daga cikinsu ne zasu jajirce ,alokacin annabi yanuna Salmanun farisi yace Yan’uwan wannan (Salmanu Dan iran )
Yace adinin ko akan tauraron suraya yake zasu haw su dakko

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *