
Majalisar Amurka na Shirin ba Trump Kunya kan Shiga Fadan Iran da Isra’ila domin Karin bayani danna kasa
Wasu ‘yan majalisar Amurka daga jam’iyyu biyu sun gabatar da kudirin doka domin hana amfani da sojojin Amurka a yaki da Iran ba tare da amincewar majalisa ba Kudirin ya samu goyon bayan wasu ‘yan majalisa, inda suka ce tsarin mulkin Amurka bai ba shugaban kasa damar kaddamar da yaki da wata kasa ba ‘Yan majalisun sun jaddada cewa Amurkawa ba sa bukatar sake fadawa cikin wani sabon yaki a Gabas ta Tsakiya wanda zai haifar da bala’i a fadin duniya