abinkuyane ga magoya bayan Irsara Shugaba Erdogan

Abin kunya ne ƙwarai ga waɗanda suka mai da Gaza tamkar sansanin kurkuku mafi girma a duniya su rika magana game da doka da jinƙai.”“Gwamnatin Netanyahu ce ke da babban alhakin kisan kare dangi da ake yi a Gaza, kuma duk wanda ya yi shiru kan waɗannan kashe-kashe da Netanyahu da ƙungiyarsa ke aikatawa tsawon watanni 21, shima ya isa a kira shi da mai laifi.”“ kisan kare dangin da ake yi a Gaza da kuma rikicin da ke ci gaba da faruwa da Iran na kan hanyar kaiwa ga makoma mai muni da ba za a iya komawa gareta ba