YANZU YANZU: Wata budurwa ta fito kan titi dauke da allo inda take shaidawa Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf cewa ta gama karatu amma ba aiki, ta ce harakar kwamfuta ta karanta amma duk aikin da aka bata tana so.
Shin akwai ire-iren wannan budurwa da suka kammala karatu amma babu aikin yi a wajen ku?