A Ajiye maganar kunguya, musulinci shene kasar mamaya ta yahu Bata so da masu gidanta cewar she dahiru usaman bauci

DA DUMI DUMI: Sheikh Usman Ɗahiru Bauchi ya Nuna goyon Bayansa ga ƙasar Iran, inda ya bayyana cewa Idan Ana Maganar Musulunci Ajiye Maganar Kungiya Ake A Kalli Addinin Musulunci Kawai, inji Sheikh Usman Dahiru Bauchi

Jagoran ƙungiyar ɗariƙar Tijjaniya Sheikh Usman Dahiru Bauchi yace Ir@n Babu Makawa Kun Fitar Damu Kunya, Kuma Duk Duniya babu Ƙasar Da Zata Iya Mayar Da Raddi Akan Isr@’ila idan Ba Ku Ba.

Saboda Haka Babu Ruwanmu Da Akidarsu Muna goyon Bayansu ɗari Bisa ɗari Zamu cigaba dayi Muku Addu’a da fatan Samun Nasara

Ko Yanzu Aka Dakatar Da Fadan nan Sunyi Kokari Domin Sun Nunawa Duniya Akan Addininsu da Kasarsu Bazasu zuba ido suna Kallo ba A Wulakantasu ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *