Ana Batun Kashe Shi, Shugaban Iran din Khamenei Ya Yi Martani Mai Zafi bayan Barazanar Trump

Ayatollah Ali Khamenei ya bayyana cewa Iran a shirye take wajen ci gaba da fafatawa da ƙasar Iran Jagoran juyin juya halin na Iran ya bayyana cewa ba za su nuna tausayi a yaƙin da suke yi da ƙasar Isra’ila Kalaman Khamenei na zuwa bayan barazanar da Donald Trump ya yi ta cewa Amurka ta san inda yake ɓoye

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *