Tsohon ɗan takarar gwamnan Kano, Sheikh Ibrahim Khalil, ya ce jam’iyyar APC za ta fashe saboda kamar balan-balan ce.Ya bayyana haka ne a taron haɗakar jam’iyyun adawa da ke kulla kawancen kifar da APC a zaben 2027 wanda jam’iyyarsa ta ADC a jihar Kano ta jagoranta.
Post Views: 0