
Fada yadawo sabo yayinda Amurka tashigar wa Isra’ila yakin da suke da Iran Dana hoton Dake kasa don samun cikaken labarin
Donald Trump ya ce Amurka ta kai manyan hare-hare kan wasu muhimman cibiyoyin nukiliya guda uku na Iran. Inda iran tace harin Amurka baiyi tasiri akan makamanta ba

abinkuyane ga magoya bayan Irsara Shugaba Erdogan
Abin kunya ne ƙwarai ga waɗanda suka mai da Gaza tamkar sansanin kurkuku mafi girma a duniya su rika magana game da doka da jinƙai.”“Gwamnatin Netanyahu ce ke da babban alhakin kisan kare dangi da ake yi a Gaza, kuma duk wanda ya yi shiru kan waɗannan kashe-kashe da Netanyahu da ƙungiyarsa ke aikatawa tsawon…

Shugaban kasar ukaraine ya bayyana matsayarsa ayakin Isra’ila da Iran
Shugaban Ukraine, Volodymyr Zelenskyy ya fadi wanda yake goyon baya a rikicin Iran da Isra’ila. Duba dalilansa a sashen sharhi.