
Matatar Dangote ba ta samun isasshen danyen mai cikin gida sai ta shigo da shi daga Amurka – Aliko Dangote
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya ce matatarsa ta fara dogaro da Amurka wajen samun danyen mai saboda ba ta samu isasshe a nan cikin gida Dangote ya bayyana haka ne a lokacin da ko’odinetar kwamitin kula da cinikin danyen mai da kudin Naira na Shugaba Tinubu, Maureen Ogbonna, ta jagoranci wata tawaga zuwa…