Wata budurwa ta fito kan titi dauke da allo inda take shaidawa Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf cewa ta gama karatu amma ba aiki.

YANZU YANZU: Wata budurwa ta fito kan titi dauke da allo inda take shaidawa Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf cewa ta gama karatu amma ba aiki, ta ce harakar kwamfuta ta karanta amma duk aikin da aka bata tana so. Shin akwai ire-iren wannan budurwa da suka kammala karatu amma babu aikin yi a wajen…

Read More

TIRƘASHI: Wani lauya ɗan ƙasar Kenya mai suna Dola Indidis ya shigar da ƙara a Kotun Duniya (ICJ) yana zargin Isra’ila da Italiya da hannu a kisan Yesu Almasihu da ya faru shekaru fiye da 2,000 da suka wuce.

Indidis ya ce kisan da aka yi wa Yesu bai bi ƙa’idojin shari’a ba, inda ya bayyana cewa an yanke masa hukuncin kisa ba tare da adalci ba. Ya nemi kotun ta sake duba shari’ar bisa hujjar cewa kasashen biyu sun gaji tsarin shari’ar daular Roma, wacce ta ɗaure ta kuma gicciye Yesu. Ƙarar ta…

Read More

ko kusan me wannan kungiyar da Amurka ta kikira a shekarar 2020

✅ 2. Dalilin Kafarta Yarjejeniyar ta samo asali ne daga: Bukatar rage rikicin siyasa da tsaro a Gabas ta Tsakiya. Bukatar kasashen Larabawa su inganta dangantakarsu da Isra’ila domin amfanin tattalin arziki, fasaha, da tsaro. Matsin lamba daga Amurka (karkashin Shugaba Donald Trump) domin samar da sabon tsarin zaman lafiya tsakanin Isra’ila da Larabawa. ✅…

Read More