
Shugaban kasar ukaraine ya bayyana matsayarsa ayakin Isra’ila da Iran
Shugaban Ukraine, Volodymyr Zelenskyy ya fadi wanda yake goyon baya a rikicin Iran da Isra’ila. Duba dalilansa a sashen sharhi.
Girgije Hausa TV- Sahihiyar majiyar labarai mafi amincewa ta farko
Shugaban Ukraine, Volodymyr Zelenskyy ya fadi wanda yake goyon baya a rikicin Iran da Isra’ila. Duba dalilansa a sashen sharhi.
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya ce matatarsa ta fara dogaro da Amurka wajen samun danyen mai saboda ba ta samu isasshe a nan cikin gida Dangote ya bayyana haka ne a lokacin da ko’odinetar kwamitin kula da cinikin danyen mai da kudin Naira na Shugaba Tinubu, Maureen Ogbonna, ta jagoranci wata tawaga zuwa…
Shugaban Amurka, Donald Trump dai har yanzu ya ƙi bayyana ko Amurka za ta shiga hare-haren Isra’ila kan Iran yayin da duniya ke jiran matakin da zai ɗauka. A lokacin da aka tambaye shi a filin Fadar White House jiya, Trump ya ce, “Zan iya shiga kuma zan iya ƙi. “Bayan haka, rahotanni sun ce…
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Mohammed Namadi Sambo, ya ƙaryata jita-jitar da ke cewa ya sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC, yana mai jaddada cewa har yanzu shi mamba ne na jam’iyyar PDP. A wata sanarwa da tsohon mai taimaka masa a harkar yaɗa labarai, Umar Sani, ya fitar, Namadi Sambo ya bayyana jita-jitar da ke yawo…
Sojojin Turkiyya sun ɗaga matakin shirin ko-ta-kwana… Erdoğan ya tabbatar da cikakken goyon bayansa ga Iran da kuma shirye-shiryen Turkiyya na fuskantar duk wani yanayi.
Muna sayar da kayanmu ne ga waɗanda suka yarda su ba mu farashi mafi yawa. Majiyar ta ce wani jirgin ruwan dako mai ɗauke da tan 90,000 na man fetur zai yi jigilar daga Matatar Dangote da ke Nijeriya zuwa nahiyar Asia. Kamfanin Dillancin Labarai na Reuters ya ambato majiyar wadda ta buƙaci a sakaya…
Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya dawo gida Kano a yammacin yau Laraba Inda ya sauka a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano bayan gudanar da Ibadar aikin Hajjin bana. Abba Kabir Yusuf ya shafe mako biyu a Kasa mai tsarki yayin da ya kasance Amirul Hajji na Jihar Kano. Gwamnan ya samu…
A wani labari da jaridar gaskiya dokin ƙarfe ta fitar ta bayyana cewa tsohon mataimakin shugaban kasar ya chanza sheka da PDP zuwa APC