
Gwamnatin jihar Bauchi za ta ƙirƙiri sabbin masarautu a jihar
Gwamnatin jihar Bauchi karkashin Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed ta gayyaci al’umma a fadin jihar da su mika takardar neman kafa sabbin masarautu da gundumomi a jihar. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa dauke da sa hannun mai bai wa gwamna shawara na musamman kan harkokin yada labarai, Kwamared Mukhtar Gidado, ranar Litinin. A…