Category: #labarai
Shugaban Hafsoshin Tsaron Iran,Manjo Janar Abdoulrahim Mousavi Ya Bayyana Cewa Har Yanzu Gargaɗi Suke Yiwa Kasar Israel Basu Fara Yaqi Ba Tukunna
Shugaban hafsoshin tsaron Iran, Manjo Janar Abdolrahim Mousavi, Ya bayyana cewa Har Zuwa yanzu Gargaɗi Suke yiwa ƙasar Isr@’ila Basu fara yaƙi Ba Tukunna. Sannan ya tabbatar da cewa Manyan Hare-hare Suna Nan Zuwa Nan gaba ga Isr@’ila Shugaban hafsoshin tsaron Ir@n, Manjo Janar Abdolrahim Mousavi, ya bayyana cewa hare-haren da Iran ta kai tun…
BABBAN MALAMIN ADININ MUSULINCI NA NIGERIA SHE MAKARI YACE YAKIN DA AKE NA IYA ZAMA DAYA DAGA CIKIN MU’JAR ANNABI
limamin babban masallacin na wannan furucinne lokacin dayake cewa musulmi sutaya iran da adu’a akan yakin da take da kasar mamaya ta bani yahudu Yabayyan cewa manzon Allah (S w S) yace akwai lokacin da musulmai zasu juya baya , sai wasu tsirari daga cikinsu ne zasu jajirce ,alokacin annabi yanuna Salmanun farisi yace Yan’uwan…
Gwamnan Jihar Katsina Umaru Dikko Raɗa Ya Gargaɗi Tsofaffin Tubabbun ‘Yan Bindiga
Gwamnatin jihar Katsina ta yi magana kan yarjejeniyar sulhu da aka ƙulla da wasu shugabannin ƴan bindiga. Kwamishinan tsaron cikin gida na jihar ya gargaɗi tubabbun ƴan bindigan kan ka da su kuskura su sake komawa. ruwa Nasir Mu’azu ya bayyana cewa idan suka kuskura suka karya alƙawari, za a ci gaba da yi musu…
Tsohon Shugaban Karamar Hukumar Wudil, Abubakar Abdullahi Likita, ya fadi ya rasu a daidai lokacin da ake gudanar da sallar jana’izar abokinsa kuma abokin siyasar sa, tsohon shugaban Karamar Hukumar Dala, Mahmoud Sani Madakin Gini.
Tsohon Shugaban Karamar Hukumar Wudil, Abubakar Abdullahi Likita, ya fadi ya rasu a daidai lokacin da ake gudanar da sallar jana’izar abokinsa kuma abokin siyasar sa, tsohon shugaban Karamar Hukumar Dala, Mahmoud Sani Madakin Gini. Rahotanni sun bayyana cewa Likita ya fadi ne a lokacin da ake gudanar da sallar jana’iza ta Madakin Gini, lamarin…
Abun Da Mutane Ya Kamata Su Sani Game Da Shugaban Kasar Iran Ayatoullahi Khamenei
Abun Da Ya Kamata Ku Sani Game Da jagorancin Kasar Iran yaAyatollah Ali Khamenei shine Jagoran Juyin Juya Hali na Iran (Supreme Leader), wanda shi ne mafi girma kuma mafi ƙarfi a cikin shugabannin siyasa da addini a ƙasar Iran. 🔹 Cikakken Suna: Sayyid Ali Hosseini Khamenei 🔹 Ranar Haihuwa: 17 ga Yuli, 1939, a…
Masoyan Ganduje Ne Ke Rububin Gaisawa Da Shi Amma Ba Dukansa Za Suyi Ba, Inji Jam’iyyar APC Ta Jihar Kano
Masoyan Ganduje Ne Ke Rububin Gaisawa Da Shi Amma Ba Dukansa Za Suyi Ba, Inji Jam’iyyar APC Ta Jihar Kano Jam’iyyar Apc ta jihar Kano ƙaryata labarin cewa wasu ‘yan siyasa sunyi yunƙurin dukan Ganduje a wajan taron jam’iyyar APC a jihar Gombe. A ranar Lahadi ne dai aka gudanar da taron jam’iyyar APC na…