Category: #siyasa

Har yanzu duniya na jiran matakin da Trump zai ɗauka kan Iran
Shugaban Amurka, Donald Trump dai har yanzu ya ƙi bayyana ko Amurka za ta shiga hare-haren Isra’ila kan Iran yayin da duniya ke jiran matakin da zai ɗauka. A lokacin da aka tambaye shi a filin Fadar White House jiya, Trump ya ce, “Zan iya shiga kuma zan iya ƙi. “Bayan haka, rahotanni sun ce…

Ban fita daga PDP ba – Namadi
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Mohammed Namadi Sambo, ya ƙaryata jita-jitar da ke cewa ya sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC, yana mai jaddada cewa har yanzu shi mamba ne na jam’iyyar PDP. A wata sanarwa da tsohon mai taimaka masa a harkar yaɗa labarai, Umar Sani, ya fitar, Namadi Sambo ya bayyana jita-jitar da ke yawo…

turkiya tashirya sojinta don iran
Sojojin Turkiyya sun ɗaga matakin shirin ko-ta-kwana… Erdoğan ya tabbatar da cikakken goyon bayansa ga Iran da kuma shirye-shiryen Turkiyya na fuskantar duk wani yanayi.

Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya dawo gida Kano a yammacin yau Laraba Inda ya sauka a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano bayan gudanar da Ibadar aikin Hajjin bana.
Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya dawo gida Kano a yammacin yau Laraba Inda ya sauka a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano bayan gudanar da Ibadar aikin Hajjin bana. Abba Kabir Yusuf ya shafe mako biyu a Kasa mai tsarki yayin da ya kasance Amirul Hajji na Jihar Kano. Gwamnan ya samu…

DA ƊUMI-ƊUMI: Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Mohammed Namadi Sambo, ya fice daga Jam’iyyar PDP, ya koma jam’iyyar APC.
A wani labari da jaridar gaskiya dokin ƙarfe ta fitar ta bayyana cewa tsohon mataimakin shugaban kasar ya chanza sheka da PDP zuwa APC

Apc kamar balan-balan ce idan aka hura aka hura sai tayi me?
Tsohon ɗan takarar gwamnan Kano, Sheikh Ibrahim Khalil, ya ce jam’iyyar APC za ta fashe saboda kamar balan-balan ce.Ya bayyana haka ne a taron haɗakar jam’iyyun adawa da ke kulla kawancen kifar da APC a zaben 2027 wanda jam’iyyarsa ta ADC a jihar Kano ta jagoranta.

Ba Iran Kaɗai Bace Awannan Yaƙin, Koriya Tana Tare Da Ita Kuma Tana Goyan Bayan Iran ~ Kim Jong Un
DA DUMI-DUMI: Ba 1r@n kadai bace a wannan yakln, Koriya ta Arewa tana tare da ita, kuma tana goyon bayan 1r@n, inji Kim Jong Un, Shvgab@n koriya ta Arewa.

Da dumi’dumi: Rasha ta gargadi Amurka da kada ta taimakawa Isra’ila ta hanyar soji kan Iran idan ba haka ba kasar Rasha zata karbi goron gayyatar taimakawa Iran
Da dumi’dumi: Rasha ta gargadi Amurka da kada ta taimakawa Isra’ila ta hanyar soji kan Iran idan ba haka ba kasar Rasha zata karbi goron gayyatar taimakawa Iran. Kasar Rasha ta gargadi Amurka game da baiwa Isra’ila tallafin soji a ci gaba da kai hare-hare ta sama tsakanin Iran da Isra’ila. Mataimakin ministan harkokin wajen…

Ana Batun Kashe Shi, Shugaban Iran din Khamenei Ya Yi Martani Mai Zafi bayan Barazanar Trump
Ayatollah Ali Khamenei ya bayyana cewa Iran a shirye take wajen ci gaba da fafatawa da ƙasar Iran Jagoran juyin juya halin na Iran ya bayyana cewa ba za su nuna tausayi a yaƙin da suke yi da ƙasar Isra’ila Kalaman Khamenei na zuwa bayan barazanar da Donald Trump ya yi ta cewa Amurka ta…