#labarai #siyasa Da Dumi DumiDA ƊUMI-ƊUMI: Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Mohammed Namadi Sambo, ya fice daga Jam’iyyar PDP, ya koma jam’iyyar APC. Abubakar-poster18/06/202518/06/202501 mins A wani labari da jaridar gaskiya dokin ƙarfe ta fitar ta bayyana cewa tsohon mataimakin shugaban kasar ya chanza sheka da PDP zuwa APC Post Views: 0 Post navigation Previous: Apc kamar balan-balan ce idan aka hura aka hura sai tayi me?Next: Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya dawo gida Kano a yammacin yau Laraba Inda ya sauka a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano bayan gudanar da Ibadar aikin Hajjin bana.
Wata budurwa ta fito kan titi dauke da allo inda take shaidawa Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf cewa ta gama karatu amma ba aiki. Shamwilu Muhammad Dahiru29/06/202529/06/2025 0