Gwamnan Jihar Katsina Umaru Dikko Raɗa Ya Gargaɗi Tsofaffin Tubabbun ‘Yan Bindiga

Gwamnatin jihar Katsina ta yi magana kan yarjejeniyar sulhu da aka ƙulla da wasu shugabannin ƴan bindiga.
Kwamishinan tsaron cikin gida na jihar ya gargaɗi tubabbun ƴan bindigan kan ka da su kuskura su sake komawa.
ruwa Nasir Mu’azu ya bayyana cewa idan suka kuskura suka karya alƙawari, za a ci gaba da yi musu luguden wuta
Shamwilu Dawakin Dakata