Iran zata rufe kusuwar tekun strait of Hormuz danna kasa don sani wannan hanyar.

MASHIGAR STRAIT OF HORMUZ.
Ana fitarda ganga miliyan 20.3 na danyan Mai da tatacce a kullum.
Sannan ana fitar da Gas Cubic meters miliyan 290 a kullum.
Kasuwanincin man fetur na duniya 30% anan ake yinsa, sannan 20% na Iskar Gas.
Ta Nan ake baiwa Asia 80% na Iskar Gas, sannan a baiwa Turai 20%.
Saudi Arabia ce ta fi fitar da Fetur a yankin, sannan Qatar ce wacce ta fi fitar da Iskar gas.