Gwamnatin Shugaba Tinubu Ta Gina Akalla Tituna Da Nisan Su Yakai Kilomita 150 A Garuruwan Wajen Gari Dake Abuja, inji Wike

Ministan Abuja Nyesom Wike, ya bayyana hakan ne yayin kaddamar da sabon titin da yataso daga A2 Junction akan hanyar Abuja–Lokoja zuwa Garin Pai a Karamar Hukumar Kwali dake Abuja, wanda yana daya daga cikin ayyuka 17 da aka aiwatar domin bikin cikar Tinubu shekaru biyu a kan mulki. Wike ya ce aikin ya hada…

Read More

Yanzu-Yanzu: Al’ummar ƙasar Amurika Sun fara gudanar da Zanga-zanga Rashin Amincewar kan hari da shugaban kasar su yayiwa Iran. inda suke Allawadai, Tare da nuna rashin goyan baya inda suke cewa Zasu kifar da Gwamnatin Trump Bisa Shiga yaƙi da Trump yayi da ƙasar Iran, basa tare dashi basa goyan bayan sa kuma sai ya sauka.

Yanzu haka zanga-zanga na cigaba da yawaita A Babban birnin San Diego California na Amurka wanda dubun dubatan mutane suke zanga zanga mai taken TRUMP MUST GO sakamakon shiga yaƙi da Trump yayi ba tare da amincewar ko Sahalewar zauran majalisoshin Amurka ba. Me Zaku Ce….?

Read More