A Ajiye maganar kunguya, musulinci shene kasar mamaya ta yahu Bata so da masu gidanta cewar she dahiru usaman bauci

DA DUMI DUMI: Sheikh Usman Ɗahiru Bauchi ya Nuna goyon Bayansa ga ƙasar Iran, inda ya bayyana cewa Idan Ana Maganar Musulunci Ajiye Maganar Kungiya Ake A Kalli Addinin Musulunci Kawai, inji Sheikh Usman Dahiru Bauchi Jagoran ƙungiyar ɗariƙar Tijjaniya Sheikh Usman Dahiru Bauchi yace Ir@n Babu Makawa Kun Fitar Damu Kunya, Kuma Duk Duniya…

Read More

Majalisar Amurka na Shirin ba Trump Kunya kan Shiga Fadan Iran da Isra’ila domin Karin bayani danna kasa Wasu ‘yan majalisar Amurka daga jam’iyyu biyu sun gabatar da kudirin doka domin hana amfani da sojojin Amurka a yaki da Iran ba tare da amincewar majalisa ba Kudirin ya samu goyon bayan wasu ‘yan majalisa, inda…

Read More

Mun Hasaso Hoton Rayuwar Manzon Allah S.A.W A Ziyarar Da Muka Kai Kogin Hira, Cewar Shugaban Hukumar NAHCON

Shugaban hukumar aikin Hajji ta Najeriya, NAHCON, Farfesa Abdullahi Saleh Pakistan tare da tawagarsa sun kai ziyara ta musamman yankin Kogin Hira a garin Makkah, wanda ke zaman ɗaya daga cikin ɓangarorin da suka shafi rayuwar Manzon Allah S.A.W wajen samun nutsuwa da ibada, kamar yadda Dokin Ƙarfe TV ta ruwaito. Kamfanin sufuri na Mashaariq…

Read More

Shugaban Hafsoshin Tsaron Iran,Manjo Janar Abdoulrahim Mousavi Ya Bayyana Cewa Har Yanzu Gargaɗi Suke Yiwa Kasar Israel Basu Fara Yaqi Ba Tukunna

Shugaban hafsoshin tsaron Iran, Manjo Janar Abdolrahim Mousavi, Ya bayyana cewa Har Zuwa yanzu Gargaɗi Suke yiwa ƙasar Isr@’ila Basu fara yaƙi Ba Tukunna. Sannan ya tabbatar da cewa Manyan Hare-hare Suna Nan Zuwa Nan gaba ga Isr@’ila Shugaban hafsoshin tsaron Ir@n, Manjo Janar Abdolrahim Mousavi, ya bayyana cewa hare-haren da Iran ta kai tun…

Read More

BABBAN MALAMIN ADININ MUSULINCI NA NIGERIA SHE MAKARI YACE YAKIN DA AKE NA IYA ZAMA DAYA DAGA CIKIN MU’JAR ANNABI

limamin babban masallacin na wannan furucinne lokacin dayake cewa musulmi sutaya iran da adu’a akan yakin da take da kasar mamaya ta bani yahudu Yabayyan cewa manzon Allah (S w S) yace akwai lokacin da musulmai zasu juya baya , sai wasu tsirari daga cikinsu ne zasu jajirce ,alokacin annabi yanuna Salmanun farisi yace Yan’uwan…

Read More