Pnado Pandora Pandora mene Pandora , Amurka tabude Akwatin Pandora.

Pandora wata mace ce daga tatsuniyoyin Helenawa (Girkanci na da). A cewar tatsuniya:

Ita ce matar farko da aka halitta a duniya a cikin tatsuniyar Helenawa.

Allah ya halicce ta da kyau da hikima, amma ya ba ta akwati (akwatin sirri) kuma ya gaya mata kada ta bude shi.

Amma daga baya ta bude akwatin, sai duk mugayen abubuwa kamar cututtuka, bakin ciki, da wahalhalu suka fita suka cika duniya.

Abin daya rage a cikin akwatin shine fatan alheri (hope).

Ma’anar Fandora a Yau

Ana amfani da kalmar “akwatin Pandora” yau don nufin wani abu da zai janyo matsaloli da dama idan aka motsa ko aka bude shi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *