
Apc kamar balan-balan ce idan aka hura aka hura sai tayi me?
Tsohon ɗan takarar gwamnan Kano, Sheikh Ibrahim Khalil, ya ce jam’iyyar APC za ta fashe saboda kamar balan-balan ce.Ya bayyana haka ne a taron haɗakar jam’iyyun adawa da ke kulla kawancen kifar da APC a zaben 2027 wanda jam’iyyarsa ta ADC a jihar Kano ta jagoranta.