
Pnado Pandora Pandora mene Pandora , Amurka tabude Akwatin Pandora.
Pandora wata mace ce daga tatsuniyoyin Helenawa (Girkanci na da). A cewar tatsuniya: Ita ce matar farko da aka halitta a duniya a cikin tatsuniyar Helenawa. Allah ya halicce ta da kyau da hikima, amma ya ba ta akwati (akwatin sirri) kuma ya gaya mata kada ta bude shi. Amma daga baya ta bude akwatin,…