Majalisar Amurka na Shirin ba Trump Kunya kan Shiga Fadan Iran da Isra’ila domin Karin bayani danna kasa Wasu ‘yan majalisar Amurka daga jam’iyyu biyu sun gabatar da kudirin doka domin hana amfani da sojojin Amurka a yaki da Iran ba tare da amincewar majalisa ba Kudirin ya samu goyon bayan wasu ‘yan majalisa, inda…

Read More

Mun Hasaso Hoton Rayuwar Manzon Allah S.A.W A Ziyarar Da Muka Kai Kogin Hira, Cewar Shugaban Hukumar NAHCON

Shugaban hukumar aikin Hajji ta Najeriya, NAHCON, Farfesa Abdullahi Saleh Pakistan tare da tawagarsa sun kai ziyara ta musamman yankin Kogin Hira a garin Makkah, wanda ke zaman ɗaya daga cikin ɓangarorin da suka shafi rayuwar Manzon Allah S.A.W wajen samun nutsuwa da ibada, kamar yadda Dokin Ƙarfe TV ta ruwaito. Kamfanin sufuri na Mashaariq…

Read More

BABBAN MALAMIN ADININ MUSULINCI NA NIGERIA SHE MAKARI YACE YAKIN DA AKE NA IYA ZAMA DAYA DAGA CIKIN MU’JAR ANNABI

limamin babban masallacin na wannan furucinne lokacin dayake cewa musulmi sutaya iran da adu’a akan yakin da take da kasar mamaya ta bani yahudu Yabayyan cewa manzon Allah (S w S) yace akwai lokacin da musulmai zasu juya baya , sai wasu tsirari daga cikinsu ne zasu jajirce ,alokacin annabi yanuna Salmanun farisi yace Yan’uwan…

Read More

Tsohon Shugaban Karamar Hukumar Wudil, Abubakar Abdullahi Likita, ya fadi ya rasu a daidai lokacin da ake gudanar da sallar jana’izar abokinsa kuma abokin siyasar sa, tsohon shugaban Karamar Hukumar Dala, Mahmoud Sani Madakin Gini.

Tsohon Shugaban Karamar Hukumar Wudil, Abubakar Abdullahi Likita, ya fadi ya rasu a daidai lokacin da ake gudanar da sallar jana’izar abokinsa kuma abokin siyasar sa, tsohon shugaban Karamar Hukumar Dala, Mahmoud Sani Madakin Gini. Rahotanni sun bayyana cewa Likita ya fadi ne a lokacin da ake gudanar da sallar jana’iza ta Madakin Gini, lamarin…

Read More

Masoyan Ganduje Ne Ke Rububin Gaisawa Da Shi Amma Ba Dukansa Za Suyi Ba, Inji Jam’iyyar APC Ta Jihar Kano

Masoyan Ganduje Ne Ke Rububin Gaisawa Da Shi Amma Ba Dukansa Za Suyi Ba, Inji Jam’iyyar APC Ta Jihar Kano Jam’iyyar Apc ta jihar Kano ƙaryata labarin cewa wasu ‘yan siyasa sunyi yunƙurin dukan Ganduje a wajan taron jam’iyyar APC a jihar Gombe. A ranar Lahadi ne dai aka gudanar da taron jam’iyyar APC na…

Read More