
Daga Zuwa Tambaya An Ɗaura Auren Ɗan Kuda Kabo Da Zainab Abdussalam a Katsina.
An ɗaura auren jarumin Kannywood ɗin nan kuma ɗan siyasa hadimin Sanata Barau Jibrin wato Jamilu Dan Kuda Kabo da amaryarsa Zainab Abdusalam a Katsina. Ɗaurin auren ya zo ne a Asabar ɗin nan yayin da waliyansu suka je domin tambaya inda aka cimma matsayar ɗaura auren a nan take. A watan Nuwamban shekarar da…