Tag: #maradi

turkiya tashirya sojinta don iran
Sojojin Turkiyya sun ɗaga matakin shirin ko-ta-kwana… Erdoğan ya tabbatar da cikakken goyon bayansa ga Iran da kuma shirye-shiryen Turkiyya na fuskantar duk wani yanayi.

Cina wannan kimiyace ko tsafi mutanen nan suna da ilimifa
Kasar Sin (China) na kera wani jirgin sama wanda zai iya kewaya duniya cikin sa’o’i bakwai kacal. An ƙera shi don yin tafiya cikin sauri da ya wuce (sama da kilomita 6,000 a awa daya), wannan jirgin zai iya rage lokacin da ake dauka wajen tafiye-tafiye. Kana Taɓa Wannan shuɗin Rubutu Zai Kai Shafin Jaridar…

Da dumi’dumi: Rasha ta gargadi Amurka da kada ta taimakawa Isra’ila ta hanyar soji kan Iran idan ba haka ba kasar Rasha zata karbi goron gayyatar taimakawa Iran
Da dumi’dumi: Rasha ta gargadi Amurka da kada ta taimakawa Isra’ila ta hanyar soji kan Iran idan ba haka ba kasar Rasha zata karbi goron gayyatar taimakawa Iran. Kasar Rasha ta gargadi Amurka game da baiwa Isra’ila tallafin soji a ci gaba da kai hare-hare ta sama tsakanin Iran da Isra’ila. Mataimakin ministan harkokin wajen…

A makon nan matatar Dangote ta sanar da shirin fara raba mai kyauta a Najeriya.
‘Yan kasuwa da dama sun nuna fargabar cewa shirn zai kawo musu cikas. Masana tattali sun bayyana fa’idar da ‘yan Najeriya za su samu a karkashin shirin. FCT, Abuja – Matatar Dangote ta bayyana cewa sabon tsarin da za ta kaddamar na rarraba mai fetur da dizil zai taimaka wajen rage hauhawar farashi da kuma…

Ana Batun Kashe Shi, Shugaban Iran din Khamenei Ya Yi Martani Mai Zafi bayan Barazanar Trump
Ayatollah Ali Khamenei ya bayyana cewa Iran a shirye take wajen ci gaba da fafatawa da ƙasar Iran Jagoran juyin juya halin na Iran ya bayyana cewa ba za su nuna tausayi a yaƙin da suke yi da ƙasar Isra’ila Kalaman Khamenei na zuwa bayan barazanar da Donald Trump ya yi ta cewa Amurka ta…

Nasara ta Allah ce ,muna Mika masa godiya ,isra’il zatai nadamar tabamu cewar Ayatullahi kumain
“Jagoran Iran: Dakarunmu na soji a shirye suke don kare ƙasa, kuma suna samun goyon baya daga shugabanni da dukkan ‘yan ƙasa.”

Majalisar Amurka na Shirin ba Trump Kunya kan Shiga Fadan Iran da Isra’ila domin Karin bayani danna kasa Wasu ‘yan majalisar Amurka daga jam’iyyu biyu sun gabatar da kudirin doka domin hana amfani da sojojin Amurka a yaki da Iran ba tare da amincewar majalisa ba Kudirin ya samu goyon bayan wasu ‘yan majalisa, inda…