
Cina wannan kimiyace ko tsafi mutanen nan suna da ilimifa
Kasar Sin (China) na kera wani jirgin sama wanda zai iya kewaya duniya cikin sa’o’i bakwai kacal. An ƙera shi don yin tafiya cikin sauri da ya wuce (sama da kilomita 6,000 a awa daya), wannan jirgin zai iya rage lokacin da ake dauka wajen tafiye-tafiye. Kana Taɓa Wannan shuɗin Rubutu Zai Kai Shafin Jaridar…