Wata budurwa ta fito kan titi dauke da allo inda take shaidawa Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf cewa ta gama karatu amma ba aiki.

YANZU YANZU: Wata budurwa ta fito kan titi dauke da allo inda take shaidawa Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf cewa ta gama karatu amma ba aiki, ta ce harakar kwamfuta ta karanta amma duk aikin da aka bata tana so. Shin akwai ire-iren wannan budurwa da suka kammala karatu amma babu aikin yi a wajen…

Read More

Da dumi’dumi: Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya Tilastawa Ganduje Murabus.

Sphugaban jam’iyyar All Progressives Congress na kasa, Abdullahi Ganduje, zai mika takardar murabus dinsa a ranar Juma’a. Majiyoyi sun shaida wa DAILY NIGERIAN cewa, za a maye gurbin Mista Ganduje da mataimakin shugaban jam’iyyar na kasa, wanda ke jiran babban taro a watan Disamba. DAILY NIGERIAN ta tattaro matakin ne domin ganin an shawo kan…

Read More

Gwamnatin Shugaba Tinubu Ta Gina Akalla Tituna Da Nisan Su Yakai Kilomita 150 A Garuruwan Wajen Gari Dake Abuja, inji Wike

Ministan Abuja Nyesom Wike, ya bayyana hakan ne yayin kaddamar da sabon titin da yataso daga A2 Junction akan hanyar Abuja–Lokoja zuwa Garin Pai a Karamar Hukumar Kwali dake Abuja, wanda yana daya daga cikin ayyuka 17 da aka aiwatar domin bikin cikar Tinubu shekaru biyu a kan mulki. Wike ya ce aikin ya hada…

Read More