
Kwankwaso Yaci Amanar Mu Inji Jam’iyyar NNPP
DA DUMI-DUMI: Kwankwaso yaci amanarmu mun barwa APC shi, inji jam’iyyar NNPP. Jam’iyyar NNPP ta bayyana cewa zai zama babban farin ciki a gare ta idan dan takararta na shugaban kasa a zaben 2023, Rabiu Musa Kwankwaso, ya koma jam’iyyar mai mulki ta APC. Hakan na kunshe ne a wata sanarwa da Sakataren Jam’iyyar na…