
abinkuyane ga magoya bayan Irsara Shugaba Erdogan
Abin kunya ne ƙwarai ga waɗanda suka mai da Gaza tamkar sansanin kurkuku mafi girma a duniya su rika magana game da doka da jinƙai.”“Gwamnatin Netanyahu ce ke da babban alhakin kisan kare dangi da ake yi a Gaza, kuma duk wanda ya yi shiru kan waɗannan kashe-kashe da Netanyahu da ƙungiyarsa ke aikatawa tsawon…