Da dumi’dumi: Rasha ta gargadi Amurka da kada ta taimakawa Isra’ila ta hanyar soji kan Iran idan ba haka ba kasar Rasha zata karbi goron gayyatar taimakawa Iran

Da dumi’dumi: Rasha ta gargadi Amurka da kada ta taimakawa Isra’ila ta hanyar soji kan Iran idan ba haka ba kasar Rasha zata karbi goron gayyatar taimakawa Iran. Kasar Rasha ta gargadi Amurka game da baiwa Isra’ila tallafin soji a ci gaba da kai hare-hare ta sama tsakanin Iran da Isra’ila. Mataimakin ministan harkokin wajen…

Read More

Majalisar Amurka na Shirin ba Trump Kunya kan Shiga Fadan Iran da Isra’ila domin Karin bayani danna kasa Wasu ‘yan majalisar Amurka daga jam’iyyu biyu sun gabatar da kudirin doka domin hana amfani da sojojin Amurka a yaki da Iran ba tare da amincewar majalisa ba Kudirin ya samu goyon bayan wasu ‘yan majalisa, inda…

Read More

Ban ci amanar Atiku ba, na fahimci Shugaba Tinubu na da kaifin tunani fiye da masu yi masa adawa – cewar Sowunmi Jigon PDP

Wani jigo a jam’iyyar PDP, Segun Sowunmi, ya ce shugaba Bola Tinubu ya fi abokan hamayyar sa da suke shirin yin hadaka wayo da lissafin siyasa. Tsohon mai magana da yawun tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar, ya ce ganawar da suka yi da shugaba Tinubu a baya-bayan…

Read More