
MAZAN JIYA – Abubakar Rimi
Alhaji Abubakar Rimi an haife shi a shekara ta alif dubu daya da dari tara da arba’in (1940) a kauyen Rimi na Sumaila tsohuwar jihar Kano, Najeriya. A farkon shekarun 1960, ya halarci kwas na malanta a makarantar Gudanarwa da ke Zariya. Ya sami Takaddar Shaida ta ilimi daga Jami’ar London. A shekarar 1972, ya…