Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya dawo gida Kano a yammacin yau Laraba Inda ya sauka a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano bayan gudanar da Ibadar aikin Hajjin bana.

Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya dawo gida Kano a yammacin yau Laraba Inda ya sauka a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano bayan gudanar da Ibadar aikin Hajjin bana. Abba Kabir Yusuf ya shafe mako biyu a Kasa mai tsarki yayin da ya kasance Amirul Hajji na Jihar Kano. Gwamnan ya samu…

Read More

Tsohon Shugaban Karamar Hukumar Wudil, Abubakar Abdullahi Likita, ya fadi ya rasu a daidai lokacin da ake gudanar da sallar jana’izar abokinsa kuma abokin siyasar sa, tsohon shugaban Karamar Hukumar Dala, Mahmoud Sani Madakin Gini.

Tsohon Shugaban Karamar Hukumar Wudil, Abubakar Abdullahi Likita, ya fadi ya rasu a daidai lokacin da ake gudanar da sallar jana’izar abokinsa kuma abokin siyasar sa, tsohon shugaban Karamar Hukumar Dala, Mahmoud Sani Madakin Gini. Rahotanni sun bayyana cewa Likita ya fadi ne a lokacin da ake gudanar da sallar jana’iza ta Madakin Gini, lamarin…

Read More