
Har yanzu duniya na jiran matakin da Trump zai ɗauka kan Iran
Shugaban Amurka, Donald Trump dai har yanzu ya ƙi bayyana ko Amurka za ta shiga hare-haren Isra’ila kan Iran yayin da duniya ke jiran matakin da zai ɗauka. A lokacin da aka tambaye shi a filin Fadar White House jiya, Trump ya ce, “Zan iya shiga kuma zan iya ƙi. “Bayan haka, rahotanni sun ce…