
Da dumi’dumi: Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya Tilastawa Ganduje Murabus.
Sphugaban jam’iyyar All Progressives Congress na kasa, Abdullahi Ganduje, zai mika takardar murabus dinsa a ranar Juma’a. Majiyoyi sun shaida wa DAILY NIGERIAN cewa, za a maye gurbin Mista Ganduje da mataimakin shugaban jam’iyyar na kasa, wanda ke jiran babban taro a watan Disamba. DAILY NIGERIAN ta tattaro matakin ne domin ganin an shawo kan…